Latest
Shugaban rundunar sojin saman Najeriya, Air Marshal Sadique Abubakar ya ziyarci Sokoto domin ganin yadda al'amuran tsaro ke faruwa a jihar tare da samo mafita.
Hukumar NCDC ta sakin jerin kananan hukumomin da suka fi yawan masu cutar Coronavirus a Najeriya. A jerin, kananan hukumomin nan 20 ne kashi 60% na masu cutar.
A jiya tsohon gwamnan jihar Imo ya soki gwamnonin arewa kan hana almajirci. Sanata Rochas Okorocha ya fito ya goyi bayan a kyale Almajirai a Arewacin Najeriya.
Sai dai kwamitin ya ce duk wannan sassauci, za a ci gaba da kiyaye wasu matakai na tsawon makonni hudu masu zuwa kamar yadda shugabar kasar ya ba da lamuni.
Kwamishinan ya ce duk da sassaucin da aka yi, har yanzu an hana tafiye-tafiye tsakanin jihohi sai dai masu jigilar kayan abinci da kayan amfanin yau da kullum.
Uwargidar Shugaba Buhari ta gyara wani asibiti domin jinyar masu COVID-19. Hakan na nufin Aisha Buhari ta bada gudumuwarta wajen yaki da COVID-19 a Jihar Nasara
Kwalejin gwamnati da ke Bida, jihar Neja makaranta ce mai babban tarihi. An kafa ta a 1912 kuma tana da tarihin yaye 'yan Najeriya masu tsananin nasarar rayuwa.
A yanzu Ana jiran sakamakon gwajin Gwamna, Mataimakinsa, wasu Jami’an jihar Abia. Gwamna da mutanensa za su yi gwajin Cutar COVID-19 bayan babban Jami’i ya mutu
Hadi Sirika, ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, ya ce bai taba karbar cin hanci ko bukatar hakan ba. Ya kalubalanci duk wanda ke da wani bayani daban.
Masu zafi
Samu kari