Latest
Kazalika, ta bayyana cewa ya gaza kare kansa ko gabatar da wata kwakwarar hujja da za ta wanke shi daga zargin da ake yi ma sa. Kotun ta ce wanda aka gurfanar
Kwamared Adams Oshiomhole ya jadadda cewa lallai zaben kato bayan kato za a gudanar yayin zaben fidda gwani na gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress a Edo
Kwamitin fadar shugaban kasa na yaki da cutar COVID-19, PTF ta sanar da rage awannin dokar ta bacin tare da ranar bude tashohin jiragen sama a fadin tarayya.
Rahotanni sun bayyana cewa Obaseki ya shiga damuwa bayan ya fahimci cewar Oshiomhole na shirya ma sa tuggun da zai iya jawo ma sa rasa kujerarsa a zaben fidda d
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da shawarar kwamitin kar ta kwanan fadar shugaban kasa kan cutar COVID-19 PTF na sassauta dokokin da aka kafa watanni yanzu.
Shahararren mawakin nan na Najeriya, Wizkid, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari da takwaran sa na Amurka, Donald Trump, ko kadan ba su da damu da al'ummar su ba.
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da shawarar kwamitin kar ta kwanan fadar shugaban kasa kan cutar COVID-19 na sassauta dokokin da aka kafa don hana yaduwar.
Rigima ya kaure yayin da Yan Sanda su ka ci wani Jami’in Soja tara. Wasu Jami’an ‘Yan Sanda da Sojoji sun gwabza da juna a Garin Zariya bayan an mari ‘danuwansu
Gwamnonin APC sun tsinkayi ofishin Shugaban jam’iyyar APC na kasa don yin taron toshe baraka da Kwamared Adams Oshiomhole yayinda Obaseki ya ziyarci Buhari.
Masu zafi
Samu kari