Latest
Ministocin da suke cikin dakin taron sun hada da ministocin Shari'ah, Sufurin Jiragen Sama, Kudi, Sadarwar, Muhalli, Albarkatun Ruwa, Tsaro da kuma Ayyuka.
Wata mata mai matsakaicin shekaru tana barazanar kashe kanta sakamakon fallasar bidiyonta ana lalata da ita. Hakan yasa jama'ar yankin da take suke zundenta.
Rahotanni da suka biullo a ranar Talata, 2 ga watan Yuni, sun nuna cewa gwamnatin tarayya ta zabtare kasafin kudin kasar nan na bana da aiwatar da sauye-sauye.
Dan shugaban kungiyar kiristoci Najeriya reshen jihar Nasarawa da yan bindiga suka sace, ya ce sai da suka siyar da motoci uku kafin suka biya fansar mahaifinsu
Akwai shirye-shirye da ake yi na dakatar da Monica Bolna'an Dongban-Mensem daga zama shugabar kotun daukaka kara, ana so Mohammed Lawal Garba ya maye gurbinta.
Hukumar yan sandan jihar Neja ta yi kiran gaggawa ga shugaban jam'iyyar APC na jihar , Mohammed Jibril Imam, a kan zarginsa da ake da yin sama da fadi a kudade.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayar da tabbacin ne a fadarsa ta Abuja, a ranar Talata yayin da ya karbi bakuncin Dr Adesina wanda ya kai masa ziyarar ban girma.
A cikin sanarwar da direktan watsa labaransa, Abdullahi Inuwa ya fitar, ya ce wadanda suka aikata wannan mummunan lamari da sauran masu aikata laifuka a jihar
Matar gwamnan jihar Kaduna, Hadiza Isma El-Rufai ta nemi wata shawara da ta bar mutane cike da mamaki a shafinta na twitter, bayan da ta bukaci shawara a shafi.
Masu zafi
Samu kari