Latest
Kotu ta yi watsi da shari’an Sanata Dino Melaye wanda gwamnatin tarayya ta shigar a kan zarginsa da ake yi da bai wa rundunar 'yan sandan Najeriya bayanan bogi.
A takaitaccen sakon da ya wallafa a shafinsa na tuwita, shugaba Buhari ya bukaci rundunar 'yan sanda ta gaggauta gudanar da bincike tare da zakulo wadanda su ka
Wanda ya shigar da karar ya ki amince da rokon bayar da belin, ya roki kotu ta duba yanayin laifin da ake zargin wadda ya hada da barazana da rayuwar yarinyar.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya sassauta dokar hana fita tsakanin karfe 10:00 na yamma zuwa 04:00 na asuba a fadin jihar bayan umurnin Buhari.
A yunkurin sassauta dokar kullen da aka shimfida saboda annobar cutar korona, Gwamnatin Tarayya ta umarci manyan ma'aikatan gwamnati su koma aiki gadan-gadan.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa , lokacin bude kasuwanni da wuraren bauta a jiharsa bai zo ba don kuwa ba FG ba ce ta saka.
Jami'in dan sanda ya harbe matashi mai shekaaru 20 a duniya da ke kan babur din baya bayan ya kasa bashi N100, mazauna garin Maiha a jiharAdamawa suka sanar.
Majalisar wakilai ta bukaci hukumomin rundunar sojin kasar da su dauki karin dakarun soji 100,000 domin cike gurbin rashin isassun soji da kasar ke fama dashi.
Bayan tattaunawa da rashin cimma matsaya kan lamarin bude wuraren ibada tsakanin gwamnatin jihar da shugabannin addini, gwamnatin jihar Legas ta ce Masallatai.
Masu zafi
Samu kari