Latest
Askarawan Zamfara sun kama mutane tara da ake zargi da taimaka wa ’yan bindiga, ciki har da masu ba da bayanai, masu kai kayayyaki da wani likitan ’yan bindiga.
IPMAN ta ce gidajen mai a Abuja za su fara rage farashin fetur cikin ‘yan kwanaki, yayin da ake shirin shigar da sabbin kayayyakin man fetur kasuwa.
Tsohon shugaban jam'iyyar ADC na kasa, Ralph Nwosu, ya ce Shugaba Bola Tinubu ya yi kuskure wajen cire tallafin man fetur, ya yaba wa shirin Atiku Abubakar.
Wani yaro mai shekaru 11 da ke makarantar firamare a Afirka ta Kudu ya zargi ɗalibai huɗu da tilasta masa kaciya a makaranta, lamarin da ’yan sanda ke bincike.
Jami'an 'yan sandan Abuja sun sake kama tsofaffin fursunoni biyu kan zargin safarar yara, tare da ceto yarinya ‘yar shekara hudu. Kirista ta sanya hijabi wajen satar
Gidauniyar Igbo Heroes and Icons Foundation ta bukaci jam’iyyun adawa su amince da Peter Obi a matsayin ɗan takarar haɗin gwiwa na zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Dan takarar shugaban kasa na PRP, Donald Duke, ya sake kira da Najeriya ta rungumi tsarin jam'iyyun siyasa biyu domin daidaita fafatawar siyasa da rage rudani.
An sake tona yadda FBI ta kai samame gidan Atiku Abubakar a Maryland a 2005, yayin da ake binciken wani ɗan majalisar Amurka kan zargin cin hanci a Afirka.
INEC na shirin gwajin zaben shugaban ƙasa gabanin 2027 domin gwada BVAS, aika sakamako da IReV, yayin da ta yi gargadin barazanar bayanan ƙarya na AI.
Masu zafi
Samu kari