Latest
Kwamitin kar ta kwana da gwamnatin jihar Gombe ta kafa domin lura da annobar cutar korona ta ce a halin yanzu an samu mutum 7 da cutar ta hallaka a fadin jihar.
Jam'iyyar APC ta tsayar da ranar 22 ga watan Yuni a matsayin ranar da za ta gudanar da zaben fidda dan takararta na gwamna a babban zaben gwamnan jihar da za a
A farkon makon nan Gwamna Godwn Obaseki ya bayyana Jam’iyyar da zai nemi tazarce a zaben 2020. Gwamnan na Edo ya samu sabani da Shugaban APC, Adams Oshiomhole.
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta yi watsi da tuhumar zargin almundahanar N1.1bn da hukumar ICPC ta shigar kan tsohon shugaban kwastam, Dikko.
Gwamnatin tarayya, a ranar Laraba ta sallami wasu yan Najeriya 292 da aka killace a wani Otal a Abuja na tsawon mak biyu bayan dawowarsu daga kasar Saudiyya.
Rundunar 'yan sanda ta ce ta kama wasu daga cikin wadanda ake zargi da kisan lauyan, sannan ta kara da cewa wadanda ake zargin sun jagoranci tawagar 'yan sanda
Minista ya maida shari’ar Hamisu Bala Wadume hannunsa. Tun farkon bana ake shari’ar Wadume. A karhse yanzu ta koma karkashin ofishin Ministan shari’ar Tarayya.
Ta ce gwamnatin Buhari ba ta la'akari da halin da al'ummar kasar su ke ciki, musamman a wannan lokaci da annobar cutar korona ta janyo karayar tattalin arziki.
A farkon makon nan Gwamna Godwn Obaseki ya bayyana Jam’iyyar da zai nemi tazarce a zaben 2020. Gwamnan na Edo ya samu sabani da Shugaban APC, Adams Oshiomhole.
Masu zafi
Samu kari