Latest
Tunanin zaman gidan kurkuku yana jefa mutane cikin firgici, kuma fargabar bala'in bai wa duga-dugai hutu a gidan gyara halin yana sa mutane su rika kiyaye doka.
Mun kawo maku jerin mutanen da su ka fi yawan mabiya a Tuwita a Najeriya. Davido, WizKid, Buhari, Atiku, da Osinbajo sun fi kowa Mabiya kamar yadda mu ka gano.
Kwamitin ya bayyana cewa ya yi matukar farin cikin samun nasarar shawo kan Oni har ya amince ya koma jam'iyyar PDP tare da 'yan gani kashenin magoya bayansa. A
Rundunar 'yan sandan jihar Ebonyi ta damke wani mutum sakamakon zarginsa da ake da kashe dan uwansa mai shekaru 20 ma suna Ebubechi Orogwu, rahotanni sun nuna.
Mayakan Boko Haram sun yi garkuwa da mutane hudu da suka hada da ma'aikatan jin kai uku da soja daya a kan babbar hanyar Monguno zuwa Maiduguri a jihar Borno.
Sanarwar ta bayyana cewa tuni aka fara bincike a kan kai hari tare da sanar da cewa za a bayyana sunayen sojojin da aka kashe a cikin sa'o'i 24. Sai dai, sanar
Cutar korona ta kashe Shuaibu Danlami darakta ne na ayyuka na musamman da siyasa a ofishin sakataren gwamnatin Gombe, an rufe fadar gwamnatin don yin feshi.
Hukumar kwana-kwana sun yi wa mutane 73 rai a Jihar Kano a watan Mayu. Ma’aikata sun hana ayi asarar Naira miliyan 700 a Jihar Kano a cikin watan da ya gabata.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya ce jihar ba za ta sake sulhu da yarjejeniya da yan bindiga ba a jihar tunda suka saba wanda akayi da su a baya.
Masu zafi
Samu kari