Sabon tsarin Facebook: Yadda zaka rika ganin labaran Legit.ng Hausa a shafinka da dumi-dumi

Sabon tsarin Facebook: Yadda zaka rika ganin labaran Legit.ng Hausa a shafinka da dumi-dumi

Sakamakon sabbin tsare-tsare na Facebook, adadin labaranmu da kuke gani akan shafinku zai ragu.

Wasu lokuta zaku ga cewa wani labari da aka wallafa ya shafe, amma wannan ba matsala bane.

Ga hanyoyin da zaku bi domin samun labaranmu ana wallafasu:

1. A wannan shafin na Legit.ng Hausa, za ku ga inda rubuta 'Following' ku latsa,

2. Zai nuna muku sako: 'See First' sai shima ku latsa,

Shikenan! za ku dinga ganin labaran shafin nan akai-akai yaumiyyan.

Sabon tsarin Facebook: Yadda zaka rika ganin labaran Legit.ng Hausa a shafinka da dumi-dumi
Legit.ng Hausa a shafinka da dumi-dumi
Asali: Original

Wannan ba abin damuwa bane sam domin zaku iya samun labarai da duminsu ta Legit.ng kuma zamu cigaba da samar ma mabiyanmu labarai da duminsu.

Mungode da kasancewarku tare da a koda yaushe.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
M A Isma'il avatar

M A Isma'il (Hausa copyeditor) Muhammad Aisha Ismail ma'aikaciyar jaridar Legit.ng ce wacce ta dauki kimanin shekaru biyar tana aikin jarida. Ta samu shaidar karatu a makarantar koyar da jinya dake Abuja. Ta samu kwarewa wajen kawo rahotannin kiwon lafiya, kimiyya da yanayi. Ta kware wajen gyara labarai da rahotanni. A tuntube ta a akwatun email: muhammad.ai'sha.isma@corp.legit.ng