Latest
Furucin ministan ya zo ne a yayin amsa tambayoyi da korafe-korafen yadda kudin gudanar da muhimman ayyuka ya yanke wa ma'aikatu da cibiyoyin gwamnati a kasar.
Yanzu nan mu ka ji cewa wani tsohon Gwamnan Ondo ya mutu a Najeriya. Tsohon Gwamna Bamidele Olumilua da ya yi mulki a lokacin Ibrahim Babangida ya kwanta dama.
Kwamitin majalisar dattawa kan baitul mali , ta tuhumci babbar bankin Najeriya CBN kan wani kudi $3.3 billion (Kimanin N1.2 trillion da ake zargin sun bace.
A jiya Alkalin Kotun Abuja ya ki sakin wani ‘Dan Majalisa da ake tuhuma da badakalar satifiket. A karshe Alkali ya bada belin ‘Dan Majalisar na Kwara a kan N5m
Wani yaro ya bata amma sai aka tsinci gawarsa a cikin wata mota bayan an kwakule masa ido a Suleja, jihar Neja. Yaron mai shekaru 9 mai suna Emma, ya bata ne.
Binciken da kwamitin kula da lafiya na WHO ya gudanar ya gano babu wani dalili da zai sa a katse gwajin chloroquine bayan sake nazari da yin bita a kan maganin.
Mai magana da yawun rundunar yan sandan ya ce an kama wanda ake zargin kuma yana tsare yayinda ake cigaba da binciken gano ainihin musababbin mutuwar mammacin.
Majalisar Najeriya ta na so a dawo da Sojojin da su ka yi ritaya bakin aiki. ‘Yan Majalisa su na ganin kasar nan ba ta da isassun sojojin da za su yaki ta'adda.
Shugabar NPA Miss Hadiza Bala-Usman ta bar tarihi a Gwamnatin Tarayya. A baya NPA ta na ba Gwamnati N18bn, amma yanzu gwamnati ta na tashi da N30bn daga NPA.
Masu zafi
Samu kari