Latest
Tsohon manajan NSE, Lekan Fadina, ya kwatanta sabon shugaban fadar ma'aikatan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Ibrahim Gambari da gogaggen dan difulomasiyya.
Shugaban karamar hukumar, Alhaji Nasiru Kuniya, shi ne ya bayar da shaidar hakan cikin wata sanarwa da ya sanya hannu a kai kuma aka gabatar wa manema labarai.
Nana Aisha {RA} tana cewa: Manzon Allah {SAW} ya kasance idan goma karshe suka zo na Ramadan yana raya dare, ya kuma tashi iyalansa, ya dage, ya kara kaimi.
Hadimi na musamman ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kafafen yada labarai, Femi Adesina, ya bayyana cewa shugaban kasar ba zai yi wani jawabi ga jama'a ba.
A yau Litinin, 18 ga watan Mayu ne ake tsammanin shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi jawabi ga al'umma kan sabbin hanyoyin yakar annobar Coronavirus a kasar.
Wata tawagar 'yan sanda a karakshin jagorancin CSP Yahaya Adesina, DPO na ofishin Ilemba Hausa Division, ta samu nasarar kama sojojin bogin da su ka harbe saja
Kwamishinan ilimi na jihar, Alhaji Sani Kiru, shi ne ya sanar da hakan a ranar Lahadi yayin kai ziyara cibiyoyin killace masu cutar korona a Kiru da Karaye.
Ministan sufurin gwamnatin yau ya fadi gaskiyar abin da ta sa ya shiga harkar siyasa. Rotimi Amaechi ya ce zaman kashe wando ya sa ya burma siyasa ba komai ba.
Akalla jami’an jinya da unguwar zoma 70 ne suka kamu da cutar Coronavirus daga cikin guda 600 da aka yi ma gwaji, inji shugaban kungiyarsu Abdurafiu Adeniji.
Masu zafi
Samu kari