Latest
Gwamnati ta bukaci ASUU ta koma aiki kafin a sake zama. Ministan kwadago, Chris Ngige ya ce idan Malaman Jami’a su na so mu sake zama, sai sun janye yajin aiki.
Hakan na kunshe ne a cikin wani jawabi da babban mai taimakawa Ganduje a bangaren yada labarai, Abubakar Aminu, ya fitar ranar Lahadi. A cikin jawabin, an rawai
Kungiyar ta bayyana gamsuwarta da nadin Gambari musamman duba da matakan iliminsa, kwarewarsa, gogewarsa da kuma sanayyarsa a matakin Najeriya da kasa da kasa.
A ruwan wutar da dakarun bataliya ta 130 da ke aiki a babban sansanin soji da ke Baga suka yi wa 'yan ta'adda, sun yi nasarar halaka mayakan Boko Haram da ISWAP
Dazu nan kungiyar nan ta MURIC ta fitar da matsaya kan shirin bude dakunan ibada a wasu jihohi. kungiyar Musulunci ta yi gargadi game da yunkurin dawo sallah.
Sakamakon wannan kara kotu ta bayar da umarni ga jam’iyyar a kan cewa kada ta kuskura ta fitar da sakamakon zaben, wanda ya gudana a ranar 14 ga watan Maris.
Wasu Manyan Ma’aikatan lantarki sun huro wutan zuwa yajin aiki a Najeriya. Sallamar Shugaban kungiyar nan daga kamfanin TCN ne ya ke neman jawo rikici a kasar.
Sanata Bala Abdulkadir Mohammed ya bada umarni a biya Ma’aikatan Bauchi albashin Mayu. Gwamnatin Jihar Bauchi ta yi wannan ne domin a shirya bukukuwan Sallah.
Gwamna Fintiri yi kira ga mazauna yankin da su yi watsi da tsegumi tare da samar da bayanai ga jami'an tsaro don tabbatar da wanzuwar zaman lafiya a yankin.
Masu zafi
Samu kari