Latest
Sanatan ya bayyana cewa yanzu haka jama'arsa sun dogara ne da sojojin kasar Nijar domin samun ceto duk lokacin da 'yan bindiga su ka kai musu hari. "Babu tsaro
Sai dai kafin masallata su shiga masallatan sai sun wanke hannunsu da man kashe kwayoyin cuta wato hand sanitizer kuma a tabbatar an tsaftace harabar masallatan
Mashawarci na musamman ga shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ahmad Lawan, Mista Ezrel Tabiowo ne ya bayyana haka a ranar Talata, 19 ga watan Mayu.
Mataimakin gwamnan jihar Taraba, Haruna Manu ya ce babu wanda ya rasa ransa sakamakon annobar Coronavirus a jihar kuma duk wanda ya kamu da cutar ya warke.
Sani Adamu mai ritaya ya aika bidiyo ga Muhammadu Buhari, ya ce ya yi masa aiki a 1964 a barikin Legas, amma yanzu karfinsa ya kare don haka ya ke neman abinci.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa, kaso 51 cikin 100 na duk adadin masu cutar korona a Najeriya sun kasance a wasu kananan hukumomi 9 kacal da ke fadin kasar.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Dr Doyin Okupe, a ranar Litinin ya bada labarin abinda ya fuskanta yayin da yake cibiyar killacewa don jinyar cutar coronavirus.
Ta ce an kama sojan ne sanye ka kayansa na aiki yana tuki tare da wasu fasinjoji guda uku a cikin mota daga Abuja kuma ba su sanye da takunkumin rufe fuska.
Sai dai a wannan karon, duba da hali na musamman da annobar Coronavirus ta jefa duniya, Asheikh yace ana iya yin sallar ba tare da an gudanar da huduba ba.
Masu zafi
Samu kari