Latest
El Rufai ya koka kan yadda wasu jamian tsaro ke karbar kudi a hannun direbobi suna barinsu su shigo Kaduna duk da dokar hana zirga zirga da gwamnati ta saka.
Sheikh Ahmad Gumi, fitaccen malamin addini, ya ce bai kamata a yi bar jama'a su halarci Sallae Eidi a jam'i ba domin a dakile yaduwar cutar korona. Malamin add
Daya daga cikin Dattawan Arewa Alhaji Tanko Yakasai ya bayyana dalilan da suka sanya bai taba fatan ganin shugaba Muhammadu Buhari ba a kujerar mulkin Najeriya.
Gwamnatin jihar Nasarawa ta dage hana zuwa wuraren bauta na makonni biyu da ta saka. Ta sanar da hakan ne a shafinta na twitter, dokar zai daina aiki na mako 2.
Mutane kimanin 8, 000 su ka mutu a shekaru goman da su ka wuce inji wata kungiyar ICR. Rashin tsaro ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 10, 000 a Yankin Buhari.
A kokarinta na magance matsalolin tsaro da suka addabi jahar Filato, gwamnatin shugaba Buhari ta tura kwararrun dakarun Soji na musamman guda 35 zuwa jahar.
Miyagun yan bindigan sun kaddamar da hare haren ne a karamar hukumar Tsafe a daren Talata, inda suka dinga bi suna bindige mutanen da basu ji ba basu gani ba.
Gwamnatin tarayya ta nuna rashin jin dadinta da yadda ake samu sabani tsakanin wasu jihohi da kuma matakan da take dauka a kan yaki da korona a kasar nan.
Mai jinyar ta haifi mace da na miji a ranar Talata 19 ga watan Mayu na shekarar 2020, hakan ya kawo jimillar jariran da aka haifa a asibitin zuwa hudu a Legas.
Masu zafi
Samu kari