Latest
Gwamnan ya ce ba wai ma’aikatan suna kula da masu cutar bane, amma sun kamu ne ta hanyar kula da sauran marasa lafiya kamar yadda suka saba yi a asibitoci.
Wana aka rufewa kamfanin shinkafa ya yi nasara a kan Gwamnatin Ganduje jiya. Kwanaki kun ji cewa an soke kwangilolin da ya ba kamfanin saboda bidiyon Dala.
Kwamitin PTF ta soki yadda ake yawo da Almajirai daga Jiha zuwa Jiha. Shugaban kwamitin yaki da COVID-19 a Najeriya ya ce wannan aiki ya sabawa dokar Gwamnati.
A wani bidiyo da ya yawaita a kafar sada zumuntar zamani, an ga wata mata na marin dan sanda a jihar Oyo. Matar mai yara shida mai suna Kehinde Afolake ta shiga
Mutum 93 ne suka rasu sakamakon annobar Coronavirus a Najeriya. Hukumar kula da cutuka masu yaduwa ta NCDC ce ta sanar da hakan a shafinta na Twitter a ranar Li
Cibiyar hana yaduwar cututtuka a Najeriya watau NCDC ta sanar da samun karin mutane 245 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Litinin.
Mutuwar Nagodi na daga cikin adadin mutanen da ke cigaba da mutuwa a Kano. Nasir Gwarzo, jagoran tawagar ma'aikatan lafiya da aka tura Kano, ya ce su na zargin
Kwalliya ta na cigaba da biyan kudin sabulu a atisayen KANTANA JIMLAN, wanda rundunar soji ta kirkira a karkashin atisayen LAFIYA DOLE domin karasa murkushe rag
Gwamnatin jihar Taraba ta ki amincewa da yara Almajirai 100 da gwamnatin jihar Nasarawa tayi kokarin kawo mata saboda ya sabawa yarjejeniyar kungiyar gwamnoni.
Masu zafi
Samu kari