Latest
Jami'an tsaron bankin sun dauki mutumin zuwa cikin rumfa, kuma sun fuskanci akwai zazzabi mai zafi a jikinsa, lamarin da ya sa wasu kwastomomin bankin fecewa da
Gwamnatin jihar Legas ta sallami sabbin mutane 14 da suka samu waraka daga muguwar cutar nan mai toshe numfashi watau Coronavirus a ranar Litinin, 4 ga Mayu.
Alhaji Umar Ibn Kyari Al Amin El-Kanemi, babban dan arigayi Shehun Bama, Alhaji Kyari Ibn Umar Al Amin Ibn Ibrahim El Kanemi, ya zama sabon Shehun masarautar.
Gwamnatin jihar Taraba ta sanar da cewa ta damke wata majinyaciya da ta tsere daga cibiyar killacewa ta jihar bayan an tabbatar tana dauke da cutar coronavirus.
Ministan sharia, Abubakar Malami ya bayyana haka cikin wata sanarwa daya fitar a ranar Litinin ta bakin hadiminsa a kan harkar watsa labaru, Dakta Umar Gwandu.
Sakataren gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa, ne ya sanar da hakan a cikin wani jawabi da ya fitar ranar Lahadi, 03 ga watan Mayu. Kasuwanni da wannan umar
Yayin da gwamnati ta sassauta dokar hana fita a jahohin Legas, Ogun da Abuja, likitoci sun gargadi y'an Najeriya game da hadarin annobar cutar Coronavirus.
Gwamna El-Rufai zai dauki tsattsauran mataki a game da COVID-19. Kwamishinar yada labarai ta jihar Kaduna, Dr. Amina Mohammed-Baloni ta shaidawa ‘yan jarida.
Tun bayan bullar cutar korona karo na farko a Kanon a watan Afrilu, ana ci gaba da samun yawan mace-macen mutane mai ban mamaki sabanin yadda aka saba a baya.
Masu zafi
Samu kari