Latest
Shugaban kungiyar likitocin da ke aiki a asibitin koyarwa na AKTH da ke Kano, Dakta Abubakar Nagoma, ya ce marasa lafiya da ke ziyartar asibitin ba sa fadin gas
Sama da likitoci 30 ne a asibitocin kudi da na gwamnati a jihar Kano suka kamu da cutar korona, kamar yadda kungiyar likitoci ta kasa (NMA) ta bayyana a yau.
Abdulkadir Ibrahim, shugaban sashen yada labarai na NEMA a yankin arewa maso gabas, ne sanar da mutuwar Ahmed yayin ganawarsa da kamfanin dillancin labarai na
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa, a halin yanzu ta mayar da hankali a kan jihar Kano saboda matsalolin da suka yi wa jihar dabaibayi sanadiiyar annobar korona.
Gwamnatin jihar Zamfara ta killace iyalan marigayi sarkin Kaura Namoda, Alhaji Ahmad Muhammad Asha. An yi wa fadar sarkin da wasu manyan sassa na jihar feshi.
Biyo bayan rasuwar sa a wani halin sarkakiya ne mataimakin, Goodluck Ebele Jonathan ya dare madafan iko, kamar yadda kundin tsarin mulkin Najeriya ta tanada.
Abdullahi ya ce kwalejin ta dauki wannan mataki ne don bayar da gudunmuwarta don rage yaduwar cutar Coronavirus a Najeriya tare da kawo karshen sa a kasar.
A bangarensa, Hashim Imamudeen, shugban riko na kwamitin, ya ce gwamnatin jihar ta samar da kayayyakin kare kamuwa da cuta, PPE, takunkumin fuska da magunguna.
Hukumar WHO ta ja kunnen 'Yan Afrika da ke shan tsimi domin warkar da COVID-19. WHO ta bada shawarar mutane su jira a tabbatar da inganci da illar magungunan.
Masu zafi
Samu kari