Latest
Gwamnan jihar Nasarawa, Engr Abdullahi Sule ya ce jihar ta samu karin mutum daya da ke dauke da cutar Korona. Hakan ya kai masu dauke da cutar a jihar zuwa 12.
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da sallamar mutane uku daga cibiyar killacewanta bayan gwaji biyu daban-daban sun nuna cewa sun samu waraka daga cutar ta Korona.
Boss Mustapha, sakataren gwamnatin tarayya da ministan lafiya, Osagie Ehanire, sun bayyana a gabana majalisar wakilan Najerriya a yau don bayani a kan mace-mace
'Yan bindigar, wadanda su ka sace Magaji a gidansa, sun sake shi bayan an biyasu kudin fansa da ba a bayyana adadinsu ba. Bayan sun sace shi, 'yan bindigar sun
Wani tsohon mataimakin kwamishanan yan sanda, Hamza Idris Malikawa, ya rigamu gidan gaskiya. Marigayin ya mutu ne a jihar Kano ranar Litinin, 4 ga watan Mayu.
Gwamnatin jihar Kogi ta ce ta gano tuggun da ake kullawa na neman ta dole sai an shigo da kwayoyin cutar korona cikin jihar ta kowace irin haramtacciyar hanya.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya jinjinawa marigayi tsohon shugaban kasa Umar Musa Yar’adu, shekaru goma bayan mutuwarsa a yau Talata, 5 ga watan Mayu
A yau ne PDP ta hurowa Mataimakin Buhari wuta a kan zargin satar Biliyoyin kudi a NEMA. PDP ta ce ayi maza a kama tsohon shugaban hukumar NEMA da aka sauke.
Wani mai babban maganin gargajiya a jihar Ondo, Dr Ola Olasumbo ya bukaci gwamnatin tarayya ta bashi damar ya yi wa wasu masu fama da COVID-19 magani kyauta.
Masu zafi
Samu kari