Latest
A ranar Lahadin da ta gabata ne rundunar sojin kasar Nijar suka fatattaki mayakan ta'addancin Boko Haram da suka kai musu hari a garin Diffa da ke kan iyaka.
Bayan shekaru 10 da rasuwa, Muhammadu Buhari ya kwatanta marigayi tsohon shugaban kasa Umaru Musa Yar'adua da ma'aikacin gwamnati mai gaskiya da rikon amana.
A wata sabuwar wallafar alkalumma da hukumar ta fitar a ranar Talata, 5 ga watan Mayun 2020, ta nuna jerin kasashen da cutar ta fi harbi a nahiyyar Afirka.
Hukumar kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta sanar da shirinta na yi ma yan wasan ta gwajin cutar Coronavirus domin tabbatar da matsayin lafiyar yan wasan.
Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji, ne ya sanar da hakan da yammacin ranar Talata yayin wani taro da manema labarai. Alhaji ya ce Inuwa na daya
Don haka Zakari ya ce zasu dauke yarinyar daga gidansu zuwa inda ake killace masu cutar a garin Dutse, babban birnin jahar Jigawa domin ta hadu da mahaifinta.
Shugaban yaki da cutar korona ta fadar shugaban kasa na jihar Kano, Dr Nasiru Sani Gwarzo ya musanta alakanta mace-macen da ke faruwa a jihar Kano da COVID-19.
A cewar jawabin da kakakin shugaban kasa, Mallam Garba Shehu, ya fitar ranar Talata, fadar shugaban kasa ta ce za ta yi amfani da kudaden wajen kammala wasu muh
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-olu, ya sanar da labarin sallamar masu jinyar cutar Coronavirus guda 60 yau Talata, 5 ga watan maris, 2020 a jiharsa kadai.
Masu zafi
Samu kari