Latest
Wani sabon kazamin rikicin kabilanci ya barke tsakanin kabilar Tibi da kabilar Ichen a karamar hukumar Donga ta jahar Taraba a ranar Talata, 5 ga watan Mayu.
A jiya Jama’a sun fadi abin alherin da su ka sani game da shugaba Ummaru ‘Yaradua. Bayin Allah sun fito su na yabon tsohon shugaban a shafukansu na Tuwita.
Hukumar karbar koke koke da yaki da rashawa ta jahar Kano, PCACC, ce ta sanar da haka a ranar Talata,5/05/2020 inda ta ce yan kasuwan sun dauki wannan alkawari.
An kama Lawal Abdullahi Izala ne a makon da ta gabata a kan zarginsa da zagin Shugaban kasa Muhammadu Buhari da Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina.
Wata majiya daga dangin su Buratai ya shaida wa SaharaReporters cewa marigayiya Hajja ta rasu ne bayan tayi fama da gajeruwar rashin lafiya a gidan ta a Borno.
Ya nada tsohon hakimin Kibiya, Alhaji Kabiru Mohammed Inuwa domin maye gurbin Tafida Abubakar da ya rasu makon da ta gabata bayan an kwantar da shi a asibiti.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da NCDC ta fitar da misalin karfe 11:45 na dare ranar Talata, 05 ga watan Mayu, 2020. A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitar
Kamfanin da ke kera maganin, Gilead Sciences, ya ce an gano cewa maganin ya na da tasiri a kan cutar covid-19 bayan an fara gwajinsa a kan ma su dauke da kwayar
Nuhu da sauran mazauna sansanin wadanda suka tsere daga kananan hukumomin Bama da Gwoza na jihar Borno suna cikin wani hali sakamakon barkewar annobar korona.
Masu zafi
Samu kari