Latest
A cewarsa, alkalluma da HukumarLafiya, WHO ke da shi na nuna cewa fiye da mutum miliyan 3.5 sun kamu da COVID-19 kuma annobar ta kashe kimanin mutane 250,000.
Gwamna Nasir El-Rufai ya na so a daina Almajiranci a Najeriya. Gwamnan ya na ganin rrin wannan tsarin Almajiranci ba ya amfanar kowa musamman Yankin Arewa.
Ba jimawa shugaban kasa Muhammadu Buhari da takwaransa na jamhuriyyar Pakistan, Firai Ministan Imran Khan, sun tattauna da juna daga nesa ta hanyar salula.
Wata tsohuwar ma'aikaciyar gwamnati wacce ta yi murabus mai suna Wang an birneta da ranta na kwanaki uku. Tsohuwar mai shekaru 79 tana karkashin kular danta ne.
Wata mata 'yar Najeriya mai suna Chychy Chukwu ta bayyana yadda take fama da cutar korona, ta bayyana cewa ba ta iya numfashi kuma ta na ji kamar ta dauki ranta
An ruwaito Alkali Dahiru Saleh ya taba zama shugaban babbar kotun babbar birnin tarayya Abuja, ya rasu ne a garin Bauchi, amma za’a yi jana’izarsa a garin Azare
Kasar Israila a Najeriya ta mika ma gwamnatin Najeriya kayan kariyan fuska guda 2,000 a matsayin gudunmuwa ga ma’aikatan kiwon lafiya don yaki da Coronavirus.
Wasu limamai a jihar Kano sun shiga hannun jami'an tsaro a karamar hukumar Minjibir bayan an kama su da laifin jan jam'in sallar Juma'a. An yankewa limaman huku
Yara Almajirai 16 da gwamnatin jihar Kano ta mayar jihar Jigawa suna dauke da kwayar cutar Coronavirus, gwamnatin Muhammadu Badaru Talamiz, ta sanar Alhamis.
Masu zafi
Samu kari