Latest
Wasu 'yan ta'adda da ake zargin mayaka Boko Haram sun kai hari yankin Deboro da ke karamar hukumar Biu ta jihar Borno. Sun isa kauyen a motoci kirar Hilux 5.
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Adamawa ta yi bajakolin masu garkuwa da mutane 23 tare da manyan bindigunsu samfurin AK47 guda uku da ta kama. Kazali
Kungiyar mai sunan Stop TB Partnership STP, ta kuma ce akalla mutane miliyan 1.4 za su rasa rayukansu sanadiyar cutar ta tarin fuka nan da tsawon shekaru biyar.
Wata Budurwa mai suna Nasro Ade da ta kamu da cutar COVID-19 a Ingila ta cika. Iyayen Ade sun yi sallama da ita ne ta wayar salula a lokacin da ta ke jinya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Alwan Hassan a matsayin mukaddashin shugaban bankin manoma. Shugaban kasar ya amince da sauke kwamitin rikon kwarya.
Hukumar NSCDC reshen jihar Nasarawa ta kama wata mata mai juna biyu mai shekaru 22, Veronica Boniface, saboda kashe mijinta ta hanyar daba masa wuka har lahira.
A watan Afirilu yayin farkon cutar a kasar, gwamnatin kasar Labanon ta bukaci kamfanin jiragen sama na gabas ta tsakiya da ya kwaso mata yan kasar ta da ke waje
Da ya ke sanar da hakan a shafinsa na tuwita (@ProfAkinAbayomi), kwamishinan ya ce gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, da matarsa, Joke Sanwo-Olu, basa dau
A kalla matafiya 40 ne da ke kan hanyar zuwa Legas daga Kano aka tare a jihar Niger. Hakan na cikin wata takarda da sakatariyar labaran gwamnan jihar ta fitar.
Masu zafi
Samu kari