Latest
A ranar Alhamis ne gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya bukaci wakilan NCDC da ma'aikatar lafiya da suka sauka a jiharsa da su killace kansu na kwanaki 14.
Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence yana tare da wata tawaga da ke raba wa cibiyar sauya halayen mutane kayan tallafi a lokacin da labarin ya fito.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike a ranar Alhamis, 7 ga Mayu, ya ce za a yi gwanjon motocin da aka kama masu shi suna tuka su a lokacin dokar hana fita a jihar.
An ruwaito cewa fiye da mutuane guda 100 ne suka mutu cikin sati daya bisa laakari da alkalluman da aka samu daga garurruwan Potiskum, Gashu’a da Nguru a Yobe.
Ana tuhumar mijin, Adeniyi da watsa ma matarsa Deborah tafasashshen ruwan zafi ne sakamakon zarginta da yake yi da cin amana saboda bin wani saurayi na daban.
Zuwa yanzu dai, alkalumman Worldometer sun nuna an samu mace mace 2,127 a Afirka, inda Egypt ke kan gaba da 495, Algeria 490 da Morocco 183, sai 100 a Najeriya.
Jauro ya rasu a ranar Talata da ta gabata a asibitin koyarwa na jami'ar Maiduguri amma ba a sanar da sanadiyyar mutuwarsa ba. 'Yan uwansa sun bayyana cewa ya nu
A kalla mutum 155 aka gano sun rasu a jihar Yobe a kwanaki shida da suka gabata bayan bayyanar alamar annobar Coronavirus. Mace-macen da ke faruwa a garin Gashu
Cutar ta harbi mutum 11 a kasar Greenland kuma dukkansu sun warke. Greenland ne tsibiri mafi girma a fadin duniya, yana tsakanin tekun Arctic da na Atlantic.
Masu zafi
Samu kari