Latest
Daga yanzu kungiyoyin kwallon kafa za su iya sauya yan wasa har guda biyar a wasan kwallon kafa, kamar yadda hukumar kwallon kafa ta duniya, FIFA, ta ayyana.
Ministar kudin Najeriya Hajiya Zainab Ahmed ta fayyace girman karayar tattalin arziki da ke tunkaro kasar a sanadiyar annobar korona da ta tsayar da duniya cik.
Kari na biyu cikin mako, masu fama da cutar Korona a jihar Gombe sun sake gudanar da zanga-zanga kan rashin kyakkyawawan kula da ake basu a wajen killacesu.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya jajanta wa shugaban hafsin sojan Najeriya, Laftanal Janar Tukur Buratai a kan rasuwar mahaifiyarsa, Kaka.
Ana zargin rasa rayukan da ba su kirguwa a wani hargitsin kabilanci da ya auku tsakanin yankin Omor da na Umumbo a karamar hukumar Ayamelum na jihar Anambra.
A yau Juma'a, 8 ga watan Mayun 2020 ne kotun koli ta soke hukuncin shekaru 12 a gidan gyaran hali da wata babbar kotun tarayya ta yankewa Sanata Orji Kalu.
Wike ya zargi dan sandan da zagon kasa ga dokokin hana zirga-zirga da ya kafa a kananan hukumomin Fatakwal da Obio-Akpor don hana yaduwar annobar a jihar Ribas.
Ya kara da cewa Sojojin da suka kai harin sun hada da na Operation Whirl Stroke Tracking Team da dakarun Special Forces na shiyya ta 2 dake garin Zaki Biam.
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun yi kutse a gidan wani magidanci da matarsa dake kauyen Tarkende cikin garin Umenger, na karamar hukumar Guma a jahar Benuwe.
Masu zafi
Samu kari