Latest
Kiraye-kiraye sun fara yawa game da bukatar a janye dokar dākatar da sallar Jumu’ah da sallolin farilla cikin jam’i saboda ba da dama da gwamnatoci suka yi.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa cibiyoyin kula da masu cutar Coronavirus a duk fadin Najeriya na fama da wata babbar matsala ta rashin gadajen kwantarwa..
Jami'an tsaro a Benin City sun damke wani fasto da ya lalata yara hudu masu shekaru daga shida zuwa goma sha daya, uku daga ciki 'yan uwan juna ne masu shekaru.
Malaman jami'o'i da suka tafi yajin aiki a kan sabon tsarin biyan albashi, sun samu albashinsu daa gwamnatin tarayya ta rike a yau Juma'a 8 ga watan Mayun 2020.
Jami'an runduna ta musamman ta jihar Legas a safiyar Juma'a sun ceto wata mata da ta haihu a kan titin Lekki da ke jihar Legas wacce ta haifa diyarta mace.
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El'-Rufai ya bayyana damuwarsa game da karuwar yaduwar matsalolin cutar COVID-19 a yankunan karkara a jahar Kaduna.
Masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood da ke kudancin kasar na dauke da tarin yan wasa. Daga ciki mun zakulo maku wasu kiristocin wadanda suka musulunta.
Mr Hassan, kwararran ma'aikacin banki da ya yi aiki na fiye da shekaru 20 zai karbi ragamar jagorancin bankin manoman kamar yadda Daily Nigerian ta ruwaito.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta'aziyyarsa ga danginsa da kuma jama'ar garin Daura bayan rasuwar dan shi na dangi, Alhaji Murtala Dauda, kanin Ma
Masu zafi
Samu kari