Latest
Tsohon sakataren majalisar dinkin duniya, Farfesa Ibrahim Gambari ya zama magajin marigayi Abba Kyari. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada tsohon sakataren m
Gwamnatin jahar Zamfara ta sanar da mutuwar manyan sakatarorinta guda biyu a cikin kwanaki biyu sakamakon wata yar gajeruwar rashin lafiya da suka yi fama.
Alim Joda ta ce duk da mahaifinta na da shekaru 96 a duniya, yana sauke Qur'ani sau daya a duk bayan kwana uku sannan yana iya azumin watan Ramadana da limanci.
Da ya ke zartar da hukunci ranar Alhamis, alkalin kotun, Lorna Schofield, ya ce bukatar gwamnatin Najeriya ta cimma dukkan bukatun da shari'a ke bukata. Amma, k
Hukumar Lafiya ta Duniya ta fitar da wasu sharudda shida da dole sai shugabannin duniya sun cika kafin su cire dokar kulle da suka sanya saboda cutar korona.
Jami'an 'yan sanda sun ceto wasu mata biyu da ake zargin 'yan bindiga ne suka sace su a karamar hukumar Kurfi ta jihar Katsina. Kakakin rundunar 'yan sandan jih
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika sunayen jakadu guda 42 zuwa majalisar dattawa domin tantancewa da kuma tabbatar da su. Ahmad Lawan ne ya karanta wasikar.
Miracle Kalu mai shekaru 20 a duniya wacce ta yi cikin shege ta haife tare da sayar da diyar a kan N130,000. Kalu 'yar asalin Ohafia ta jihar Abia. Ta ce rashi
Gwamnatin Indonesiya ta tanadi na’urar ATM mai zubo da shinkafa a kokarinta na tabbatar da talaka ya samu abinci yayinda kasar ke gwagwarmaya da annobar korona.
Masu zafi
Samu kari