Latest
Babu labarin cewa an dauki wani abu a cikin ofishin, sannan ba a san dalili ko niyyar da yasa aka balle ofishin ba. Kalu, shugaban kwamitin kafafen yada labarai
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar da kuma tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Dr. Bukola Saraki sun mika sakon taya murnarsu ga Farfesa.
Babu shakka ajali ko kuma yawan shekaru su na iyakance burikan mutane da dama, ta yadda ba sa iya cimma wasu bukatunsu kamar yadda inda sun kasance matasa.
Daga karshe bayan walankeluwa fadar gwamnatin Najeriya ta sanar da Alhaji Farfesa Ibrahim Gambari a matsayin sabon shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa.
Kasar Jamhuriyar Nijar wanda ita ma ta na cikin masu fama da rikicin Boko Haram a yankin Sahel, ta yi wa wani namijin kokari inda ta hallaka ‘yan ta’ddan 75.
Muhammadu Buhari ya yi gum da harin Katsina, ya yi tir da abin da aka yi a Kaduna a jiya. Shugaban kasar ya yi magana bayan Fulani sun kai harin ramuwar gayya.
Wata kotun majistare da ke zama a Kano ta bada umarnin damko Malam Kabiru Ado-Panshekara, shugaban karamar hukumar Kumbotso da ke jihar a kan kin bayyana a gaba
Acewar Mustapha, nadin da aka yi wa Ikonne zai fara aiki daga ranar 1 ga watan Yunin shekarar 2020 kuma nadin na shekara 5 kamar yadda majiyar Legit ta ruwaito.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar zaman majalisar zartarwa a fadar shugaban kasa, Abuja. Daga cikin wadanda suka hallara harda Amb. Ibrahim Gambari.
Masu zafi
Samu kari