Latest
Kasar Saudi Arabiia ta lissafa yan Najeriya 11,600 da suke makale a cikin kasarta saboda annobar Coronavirus, kuma ta fara shirin mayar dasu gida Najeriya.
Wasu ‘Yan Sanda sun kama Edwin Congo a cikin farkon makon nan. An yi ram da shi ne bayan ya ajiye kwallon kafa ya shiga harkar shigo da miyagun kwayoyi a Sifen.
Rashin tabbaci na tattare da nadin Farfesa Ibrahim Gambari a matsayin sabon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari don gadar Abba Kyari.
Kashi 57 daga cikinsu na fama da cututtuka daban daban da suka dade suna damunsu, amma babu wani hujja daya nuna wuri guda da aka samu mace macen da dama..
‘Yan Majalisa su na neman takawa wasu Gwamnonin Najeriya burki kan yadda su ke yawo da Almajirai. Aishatu Dukku ta ce yadda ake cunkusa Almajiran bai dace ba.
Asibitin Barchi yana yammacin Kabul ne, yankin da mabiya akidar Shi’an Hazara suka fi yawa, wadanda mayakan kungiyar ISIS ke yawan yi ma barazana da hare hare.
Cutar korona ta kashe Dr Kabir Tijjani, shugaban babban asibitin Mani da ke jihar Katsina. Babban likitan ya rasu ne a ranar Talata kamar yadda wata majiya daga
Shugaban kungiyar Izala zai fara shirin maka gidan jaridar da ta buga labarin mutuwarsa a kotu. Rade-radin mutuwar ra sa Lauyoyin Abdullahi Bala Lau wannan.
Fitaccen jarumin fina-finai, Ali Nuhu ya ce ya tuba da sumbata ko rungumar mata a cikin fina-finan kudancin Najeriya. Ya ce ya daina ne saboda hakan bai dace da
Masu zafi
Samu kari