Latest
Binciken manema labarai ya tabbatar da cewa, wannan lamari yana dugunzuma al'umma saboda hatsari ne da zai haddasa ci gaba da yaduwar cutar a jihohin kasar.
Jaridar The Punch ta ruwaito cewa an sallamo Okupe da matarsa, Aduralere bayan sun kwashe sati biyu a cibiyar killace majinyata da ke garin Sagamu a jihar Ogun.
Mun kawo maku yadda ake ganin Ibrahim Gambari zai yi wa Gwamnatin Shugaba Buhari a amfani a fadar Shugaban kasa bayan ya gaje kujerar Abba Kyari a Aso Villa.
Masu garkuwa da mutane sun sako hafsin sojan da suka sace a jihar OndoAn sako sojan ne tare da wasu mutum biyu a daren Laraba a garin da ke tsakanin Ondo da Edo
Jideofor Adibe, farfesan kimiyyar siyasa, ya ce Gambari, sabon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa ba zai iya shawo kan matsalar masu juya gwamnati ba.
A makon nan mu ka ji cewa Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ya fara rabawa masu kananan karfi kayan abinci a Najeriya. Shehin Shi’a zai yi wannan ne duk da ya ne tsare.
Shugaban kungiyar Boko Haram, Shekau, ya saki sabon sakon murya, inda ya bayyana cewa tsohon sautin muryarsa ne ake yadawa na shekaru biyar da suka gabata.
Allah ya yi wa fitaccen tsohon jarumin masana'antar Kannywood, Daudu Galadanci, wanda aka fi sani da Alkalin Kuliya rasuwa, a daren ranar Laraba, 13 ga Mayu.
Kakakin rundunar sojin Najeriya ya ce dakarun sojin Najeriya sun halaka mayakan ta'addanci na Boko Haram tara a Mainok da ke jihar Borno a harin da suka kai.
Masu zafi
Samu kari