Latest
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya kara tallafa wa kwamitin raba kayan rage radadi wanda Farfesa Yahuza Bello ke jagoranta da miliyan 115 don su sake
Wata kotun tafi da gidanka da ke yankin Gudu ta yanke wa wani mutum mai suna Sunday Okafor hukuncin wata daya a gida yari ba tare da tara ba. An kama Okafor da
Bayan makonni da gwamnatin jihar Yobe ta dauka tana musanta wa, daga bisani ta amince cewa annrasa rayuka 471 a cikin makonni uku a jihar. A wasu jerin rahotann
Ma’aikatan Jami’o’i sun ce tun da su ka burma cikin IPPIS mu ke ganin haka-haka a albashi. Wannan ya sa su ka ce za su yi ta ta kare da Gwamnatin Tarayya.
Mataimakin gwamnan Borno, Umar Kadafur, wanda shine shugaban kwamitin kar ta kwana a kan yaki da annobar a jihar, ne yasanar da hakan a cikin wani jawabi da ya
NCDC ta ce ya zuwa karfe 11:29 na daren ranar Laraba, 13 ga watan Mayu, akwai jimillar mutane 4971 da aka tabbatar da cewa suna dauke da kwayar cutar covid-19 a
A cewar kakakin rundunar 'yan sandan jihar, ASP Tee-Leo Ikoro, an sace kaftin D. Gana da sauran wasu mutane uku a kan hanyar Auga zuwa Akunnu a yankin karamar
A zuwa ranar 12 ga watan Mayun shekarar 2020, an tabbatar mutane akalla 1,990 masu dauke da COVID-19 a jihar ta Legas adadin da ya dara na kowanne jiha a kasar.
A cikin wani jawabi da ma'aikatar tsaro ta kasar Nijar ta fitar ranar Laraba, ta ce dakarunta sun kashe mayakan kungiyar 25 a kudancin jihar Diffa, babban birni
Masu zafi
Samu kari