Latest
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, da takwaransa, tsohon firaministan kasar Ethiopia, Desalegn Boshe, sun yi kira a kan a mayar da hankali bunkasa harkoki
Gwamnatin jihar Jigawa ta samu karin mutane 51 da suka kamu da muguwar cutar nan ta Coronavirus, 31 cikinsu Almajirai ne da aka kawo jihar ne daga jihar Kano.
A yau Alhamis, 14 ga watan Mayun 2020 shugaba Buhari ya shiga ganawqar sirri da shugabannin tsaron kasar nan a Abuja, babban birnin tarayyar kasar nan a yau.
Gwamnatin jihar Gombe karkashin jagoranicin gwamna Inuwa Yahaya ta sanar da janye dokar hana ayyukan ibada a jam'i da aka kakaba domin takaita yaduwar Korona.
Wani mutumin Najeriya mai suna Omo Iya Alamala, ya sanya hoto tare da farashin wani babban mangwaro da ya janyo cece-kuce a dandalin sada zumunta na Twitter.
Rundunar sojin saman Najeriya ta yi nasarar tarwatsa matattarar 'yan Boko Haram 33 a cikin shekarar 2020. Samamen da suka dinga kai wa ya dauka sa'o'i 1,700.
Annobar Coronavirus ta haifar da matsaloli bila adadin a kowanne bangaren rayuwa, musamman ma a kiwon lafiya, tsaro, harkar kudi da cinikayya, walwala, ayyuka.
Da ya ke bayar da bayani game da rasuwar Alhaja Balogun, hadimin tsohon kwamishinan, AbdulGaniy Oladippupo, ya ce an ki karbar ta a asibitoci masu zaman kansu.
An sallamo mai martaba sarkin Daura, Umar Farouk daga asibiti. An kai sarkin asibitin gwamnatin tarayya da ke garin Katsina bayan tsanantar rashin lafiyarsa.
Masu zafi
Samu kari