Latest
Mataimakin gwamnan jahar, kuma shugaban kwamitin yaki da COVID-19 a jahar, Usman Kadafur ne sanar da janye dokar, inda yace sun cimma manufarsu ta sanya dokar.
Rahoto ya bayyana cewa masu garkuwa da mutanen sun tsere ne yayin da jamian tsaro suke daf da isowa mabuyarsu a cikin daji kamar yadda The Nation ta ruwaito.
A cikin jawabin da ya fitar, kwamishinan yada labarai na jihar Ondo, Donald Ojogo, ya ce 'iya bin kwakwafi da sanin aiki na kwamishinan kudi, Wake Akinterinwa
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya sanar da isowar wata kungiyar 'yan ta'adda mai suna Darus Salam jiharsa, wacce ya kwatanta da kungiya mai tarin hadar
A cikin jawabi da dan majalisar ya fitar ranar Laraba, ya bukaci gwamnati ta dakatar da shirin tare da yin amfani da biliyoyin da aka ware domi hakan wajen bunk
Hukumar Kula da Yaduwar Cututtuka ta Najeriya NCDC, ta ce mutanen da ke tsakanin shekaru 31 zuwa 40 musamman maza sun fi saurin kamuwa da cutar korona a kasar.
Annobar coronavirus ta shafi wasu sassan na tattalin arzikin kasar nan kuma ta durkusaf da kudin shiga gwamnati bayan faduwar farashin danyen man fetur warwas.
Mai Martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero tare da Sarakunan Bichi, Rano, Karaye da Gaya sun yi ganawa ta musamman da Gwamnan Kano a cikin farkon makon nan.
Farfesa Babagana Zulum na jihar Borno ya yi kira ga al'umman jihar da su dage wajen addu'a a kan Boko Haram da masu daukar nauyin su a sallolinsu na Tahajjud.
Masu zafi
Samu kari