Latest
Kungiyar ma'aikatan jinya da ungozoma ta Najeriya (NANNM) a jiya Juma'a, ta bayyana cewa mambobi 15 ta rasa sakamakon annobar coronavirus a fadin kasar nan.
Dr. Tijjani Hussaini ya sanar da cewa babban kalubalen da suke fuskanta a Kano shine samun wadanda suka yi mu'amala da masu cutar amma suke kin zuwa gwaji.
Gwamnan jihar, Aminu Masari, ya amince da dage dokar zaman gidan nan take kamar yadda yake cikin sanarwar da sakataren gwamnatin jihar, Mustaha Inuwa ya fitar.
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya ce akwai yuwuwar hauhawar yawan masu cutar coronavirus a jihar Kano bayan samar da karin dakunan gwajin cutar a jihar.
Yan kasuwan, mafi yawansu daga kasuwar Kantin Kwari da Kofar Wambai sun koma unguwanni a Fagge inda suka baje kolinsu kuma babu bayar da tazara tsakaninsu.
Tsohon kwamishinan Ganduje, Mu'azu Magaji ya nuna nadamarsa tare da darussan da ya koya bayan kwanciyarsa jinya. BBC Hausa ta samu zantawa da tsohon kwamishinan
A ranar Juma'a ne ministan lafiya, Osagie Ehanire ya ce an samu sauki a jihar Kano tare da daidaituwa bayan hadin guiwar wakilan gwamnatin tarayya da kwamitin y
Rundunar sojin Operation Hadarin Daji tare da hadin guiwar dakarun sojin saman Najeriya sun halaka 'yan bindiga 27 tare da tarwatsa maboyarsu a tsakanin Nahuta
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 288 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari