Latest
Gwamnatin Tarayya ta fitar da jerin Daraktoci 41 da suka samu nasarar wucewa zagayen karshe na jarabawar ɗaga likafarsu zuwa matakin sakatarorin dindindin.
Rundunar yan sandan jihar Ekiti ta damke wani dan bautar kasa mai suna Abdulsalam Olekan da wasu sojoji biyu na bogi a wani sintiri a Babban birnin Ado Ekiti.
Tsarin zaben fidda gwani na jam'iyyar APC da za a gudanar a zaben gwamnan jihar Edo ya sanya fadar shugaba Muhammadu Buhari a cikin tsaka mai wuyar sha'ani.
A bara wani Ɗan Najeriya Adewale Adeyemo ya samu shiga, ya zama Shugaban gidauniyar Barack Obama. Matashin Ɗan Najeriyar ya taba aiki da Barack Obama a 2015.
Ya ce da zarar gwamnati ta ba da izinin bude makarantu kuma dalibai sun koma aji, Hukumar WAEC za ta shimfida matakai da ka'idodin gudanar da jarabawar a bana.
Sanata Ahmed Lawan, shugaban majalisar dattawan kasar ya bayyana cewa yan Najeriya da dama kimanin miliyan 20 za su rasa ayyukansu idan har korona ta ci gaba.
Akwai alamun cewa Najeriya na iya shiga halin kakanikaye cikin yan kwanakin nan masu zuwa sakamakon tashin gwauron zabon da adadin sabbin masu kamuwa da cutar.
Fitaccen dan majalisar wakilai, Muhammad Gudaji Kazaure ya bayyana cewa albashin da yake dauka a kowani wata baya kai shi ko ina don cikin kwana 10 yake karewa.
Gwamnatin Tarayyar ta tumke damarar da ba za ta gushe ba wajen ci gaba da yaki da cin zarafin mata ta hanyar lalata wanda ya ke neman zama ruwan dare a kasar.
Masu zafi
Samu kari