Latest
Farfesa Ayuba ya bayyana cewa an haramta wa Obaseki tsayawa takara ne sakamakon matsalar da aka gano akwai a tattare da takardunsa na makaranta, kasancewar gwam
Gwamnatin jihar Legas ta sanar da cewa an fasa bude Masallatai da coci-coci da aka yi niyyar budewa ranar 19 ga Yuni saboda karuwar sabbin masu kamuwa da cutar.
Allah ya kiyaye wani matashi na da sauran kwana a jihar Legas ranar Litinin, 15 ga watan Yuni, yayinda jami'an hukumar yan sandan RSS suka ceci rayuwarssa.
Babu shakka ragin da gwamnatin Kano za ta yi a kasafin kudin jihar ya samo asali ne sakamakon matsalar tattalin arzikin da annobar korona ta haifar duk duniya.
Majalisar wakilan Najeriya ta soki gwamnatin tarayya a kan ikirarin kashe N186 biliyan a kan ciyar da 'yan makaranta yayin kulle don rage radadin cutar korona.
Kwamishinan ya bayyana cewa yawancin makarantun jihar suna bukatar gyara sakamakon wulakantar dasu da aka yi na tsawon shekaru, lamarin da ya ce ya kawo raguwar
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da wasiku biyu da ke bada umarni mabanbanta ga Marilyn Amobi, manajan daraktar Nigerian Bulk Electricity Trading Compan
Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta kwace wani gini mallakar gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad wanda ya mallake shi a lokacin da yake ministan Abuja.
Majalisar dokokin jihar Niger ta aika sammacin kiran gaggawa ga Gwamna Abubakar Sani Bello kan rikon sakainar kashi da ta zargi gwamnatinsa da yi wa tsaro.
Masu zafi
Samu kari