Latest
Tsohon Gwamnan Jihar Gombe ya shiga cikin masu zawarcin Godwin Obaseki. I. Dankwambo ya ce ya na goyon bayan Abokinsa kuma ‘Danuwansa a siyasa ya zarce a Edo.
Matashiyar mai shekaru 19 a yankin Ndola da ke Zambia ta tsere daga gidan mijinta saboda tsananin bukatar jima'i da mijinta ke yi wanda hakan ke zarcewa tsawon.
Gwamnatin jihar Adamawa ta sallami mutane hudu da suka rage masu fama da cutar Coronavirus da dake jihar bayan sun samu cikakken waraka, kwamishanan lafiya.
An fafata tsakanin yan bangan sa-kai da yan bindiga a kauyen Dan Ali da ke karamar hukumar Danmusa na jihar Katsina inda hakan ya yi sanadiyar rasa rayuka biyar
Hedkwatar tsaro ta kasa ta ce rundunar Operation Hadarin Daji ta ragargaza sansanin 'yan bindiga tare da halaka wasu har lahira a dajin Katsina da ke kudanci.
Matasa sun gudanar da zanga-zangar ne domin nuna damuwa dangane da yadda matsalar tsaro ke ci gaba da tabarbarewa a jihar da ke Arewa maso Yammacin kasar nan.
Mun fahimci cewa Gwamnatin Buhari ta na shirin kara kudin wutar lantarki. Har ma jiya Ministan wuta ya fadawa Majalisa lokacin da za a kara farashin lantarki.
Matashiya mai shekaru 19 mai suna Lilian Benedict da ke gundumar Bwaranji a karamar hukumar Yola da ke Adamawa ta rasu a ranar Lahadi bayan haihuwar 'yan uku.
Za a kori Likitocin da su ka ki zuwa wurin aiki a Ranar Laraba. Duk likitan da bai koma asibiti yau ba zai rasa aikinsa kamar yadda Ministan lafiya Dr. Osagie.
Masu zafi
Samu kari