Latest
Mukaddashin shugaban jam'iyyar APC, Abiola Ajimobi ya rantsar da kwamitin zaben gwamnoni na jihar Edo da kuma na daukaka karar zaben fidda gwani da za a yi.
An gayyaci shugabannin hukumomin ne saboda sun ki bayar da bayani yayin da ofishin Odita-Janar na Tarayya ya nuna rashin gamsuwa da yadda suke kashe kudade.
Shugaba Muhammadu Buhari ya nuna bacin ransa kan yadda lamarin tsaro ya tabarbare a kasar yan kwanakin nan. Ya nuna bacin ransa kan yadda kansu ke rarrabe.
Ma'aikatan lafiya 29 sun kamu da corona virus a jihar Plateau, kwamishinan lafiya na jihar ne ya bayyana haka yayinda yake hira da manema labarai a garin Jos.
Dalibar jami'ar tarayya da ke Oye Ekiti a jihar Ekiti mai suna Faderera Oloyede ta rasu a dakin saurayinta mai suna Ayo Maliki a ranar Talata, 16 ga watan Yuni.
Cibiyar gwajin, ta zamani, za ta ke zagayawa a sassan birnin Kaduna domin gudanar da gwajin cutar korona a kan mazauna garin. Kungiyar USAID ta kasar Amurka ce
Duk yadda ake ci gaba da dawowa da Najeriya kudaden da Abacha ya yi ruf da ciki a kansu, uwargidansa, Maryam, ta dage a kan cewa mijinta bai yi satar ko asi ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawa da manyan hafsoshin tsaro Najeriya da safiyar yau Alhamis, 18 ga Yuni, 2020, a fadarsa dake Aso Villa Abuja.
Rundunar Operation Lafiya Dole ta tabbatar da halaka mayakan Boko Haram 25 tare da ceto mutum 33 da mayakan suka yi garkuwa da su a Gamboru Ngala da ke Borno.
Masu zafi
Samu kari