Latest
Mataimakin sakataren jam'iyyar All Progressives Congress APC wanda ya alanta kansa shugaba ya aikewa hukumar zabe INEC wasikar cewa kotu ta nadashi jagora.
A ranar Juma'a ne jam'iyyar APC tace gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya barta tun kwanaki kadan da suka gabata, sakataren yada labarai na APC na kas ya sanar.
Gwamnan jihar Oyo, Godwin Obaseki ya sanar da magoya bayansa cewa zai yi takarar kujerar gwamna a 2020 karkashin jam'iyyar PDP kuma su tattaru a can dominsa.
Bayan majalisar dinkin duniya ta ware ranar 19 ga watan Yuni duk shekara don yaki da cin zarafi, wata baiwar Allah da ta bukaci a boye sunanta ta shaida wa BBC.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party PDP a yau Juma’a 19 ga watan Yuni, 2020. Legit Hausa nada tabbaci.
Gwamnatin tarayya ta saki kudi biyan hudu da rabi (N4.5bn) ga manyan asibitocin tarayya 31 dake fadin kasar nan, kwanaki biyar bayan shigan Likitocin yajin aiki
Hukumomin lafiya na ci gaba fadi-tashi domin dakile yaduwar cutar korona a Najeriya sai dai fa lamarin ya ci tura domin kuwa cutar na ci gaba da bazuwa a kasar.
Mai bawa gwamna Ben Ayade shawara na musamman a kan kafafen watsa labarai, Mr Christian Ita ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwar da ya fitar a ranar Alhamis.
Ministan Shari'a kuma Antoni Janar na kasa, Abubakar Malami SAN, ya aikewa shugaba Muhammadu Buhari wasikar kar ta kwana kan shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu
Masu zafi
Samu kari