Latest
A wallafar da shafin ya fitar da safiyar Juma'a, 19 ga watan Yuni kan shafin sada zumunta na Twitter, ya wallafa jerin kasashen Afrika 10 mafi zaman lafiya.
Ministar walwala da jin dadin mutane, Sadiya Umar Farouq, ta bayyana cewa za'a sallami matasan N-Power da aka dauka a shekarar 2016 wannan watan na Yuni, 2020.
Kamar yadda akayi hasashe, gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya koma jam'iyyar PDP ranar Juma'a. Ya ce zai yi takaran kujeran gwamna karkashin jam'iyyar..
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fatattaki dogaransa 20 a kan karantsayen da ake samu a kan tsaro; harbin da aka yi a fadar Aso Rock da kuma al'amarin Kebbi.
Da ya ke mayar da martani ga masu amfani da babura domin saukakawa kansu sufuri, Baffa ya ce gwamnati ba ta dauki matakin domin muzgunawa jama'a ba, sai don mag
Barnar da aka yi a Kukawa ba za tayi yawa ba sosai duba da cewa mutane sun dade da yin kaura daga garin, gidaje da sauran gine gine sun fara lalacewa da kansu.
Wata mawakiyar Najeriya da ke zama a kasar waje ta fallasa mijinta a shafinta na Facebook bayan ta gano cewa yana da iyali a Najeriya amma ya boye mata don samu
Sai dai kakakin jam'iyyar, Mr Ade Ajayi ya musanta cewa jam'iyyar na shirin dakatar da Ojudu, ya kuma yi kira ga 'ya'yan jam'iyyar suyi watsi da batun baki daya
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana cewa ya kamata a sake zama a tattauna irin kudaden da ake bannatarwa akan manyan jami'an gwamnati.
Masu zafi
Samu kari