Latest
A yau, Litinin, 22 ga watan Yuni, 2020, jam'iyyar APC, ta gudanar da zaben fidda dan takararta a zaben kujerar gwamnan jihar Edo, wanda za a yi a watan Oktoba.
Bincike da manema labarai suka gudanar ya nuna cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi sabbin naɗe-naɗen muƙamai 141 a ma'aikatu da dama cikin kwanaki 81.
Yan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Ribas ta ce sam bata aminta da Igo Aguma ba a matsayin mukaddashin shugaban jam’iyyar na jihar ba.
Kura ya taso a jam'iyyar Peoples Democratic Party bayan sauya shekar mataimakin gwamnan jihar Ondo, Agboola Ajayi zuwa jam'iyyar, ana ganin an fi bashi fifiko.
Kakakin majalisar dokoki na jihar Gombe, Ibrahim Abubakar Sadiq, da wasu 'yan majalisar 5 sun warke daga cutar korona kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawar sirri tare da gwamnonin jam'iyyar APC kan rikicin shugabanci da ya kawo kai gadan-gadan a tsakanin yan jam'iyyar
Akalla mambobin kungiyar yan banga 23 aka kashe sannan wasu da dama suka jikkata a lokacin da yan bindiga suka kai hari garin Ruwan-Tofa da ke jihar Zamfara.
Rahotanni da ke zuwa mana a yanzu sun tabbatar da cewa an fara zaben fidda gwanin takarar gwamnan jihar Edo na jam'iyyar APC kamar yadda aka kayyade tun a baya.
Kadiri ya bayyana mamakinsa a kan yadda jam'iyyar APC za ta mika takarar shugaban kasa ga Tinubu a shekarar 2023 idan har yankin kudu maso yamma ne zai fitar da
Masu zafi
Samu kari