Latest
Masu kallo daga wasu bangarorin duniya da suka hada da Yammacin Afrika, Larabawa, Kudancin Asia, Kudancin China da kasar Taiwa sun bayyana cewa rana ta yi husuf
A yau Kungiyar Barcelona ta sauko daga tebur inda Real Madrid ta yi sama. Sergio Ramos da Karim Benzema sun taimakawa yaran na koci Zidane wajen samun nasara.
Shugaban kasa Buhari ya yi watsi da sunan Magu a Majalisa, ya nemi a binciki Shugaban EFCC. Buhari ya bada umarnin a fara binciken Shugaban EFCC Ibrahim Magu.
Alkalumman hukumar yadki da cututtuka masu yaduwa (NCDC) na ranar 21 ga watan Yunin 2020 ya nuna cewa mutum 436 a Najeriya sun sake kamuwa da cutar korona.
Mun samu rahoton cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawar sirri da shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, a fadarsa ta Villa da ke Abuja.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta samu nasarar kai wani hari kan mayakan Boko Haram a sansaninsu na Bula Bello da Ngoske da ke Dajin Sambisa a jihar Borno.
Tsohon shugaban ayyuka na hukumar NDDC, Injiniya Samuel Adjogbe ya sha da kyar bayan hari da wasu yan bindiga suka kai wa motarsa a yankin Ughelli, jihar Delta.
Mun samu rahoton cewa kimanin gidaje 300 ne iska mai karfin gaske ta rusa yayin saukar ruwan sama na mamako da aka tafka tamkar da bakin kwarya a jihar Kebbi.
Mataimakin gwamnan jihar Ondo, Hon. Agboola Ajayi, ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Masu zafi
Samu kari