Latest
Nyesom Wike ya bayyana dabarun da shi da abokansa suka yi wajen rage damar Atiku da Obi a 2023, tare da bayyana dalilin da ya sa yake goyon bayan Tinubu a 2027.
Hukumomin Faransa sun kama wani matashi mai shekara 18 da ake zargi da hannu a shirin yin garkuwa da Kylian Mbappé, yayin da Emmanuel Macron ya yi martani.
Gwamnan Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya yabawa Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan abin da ya bayyana a matsayin jajircewarsa wajen tabbatar da dimokuradiyya a Najeriya
An samu labarin rasuwar mai martaba sarkin Gumel a Jigawa Alhaji Muhammad Sani. Marigayin ya yi bankwana da duniya ne a birnin Cairo na kasar Egypt.
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Argentina ta shirya karrama Lionel Messi ta hanyar dakatar da wasannin gida a minti na 10 domin tafa masa na tsawon minti ɗaya.
Dan takarar shugaban kasa na ADC, Atiku Abubakar ya bukaci fadar shugaban kasa ta yi bayani kan batun $460,000 da Bola Ahmed Tinubu ya rasa a Amurka a shekarar 1993.
Ministan Tsaro Christopher Musa ya ce gwamnatin Tinubu na bai wa tsaron ƙasa fifiko, tare da ƙarfafa sojoji, zamanantar da kayan tsaro da amfani da fasahohin zamani.
Oluremi Tinubu za ta ziyarci Anambra ranar 10 ga Satumba, inda za ta tallafa wa mutane 5,000 tare da ƙaddamar da shirin Bankin Abinci na Al’umma a Kudu maso Gabas.
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta bude shafin daukar sababbin ma'aikata karkashin Basic Military Training Course (BMTC) 47/2026 yau Alhamis.
Masu zafi
Samu kari