Latest
Rundunar 'yan sandan Kaduna ta kwato dalolin bogi, makamai, da motoci biyu da aka sace gami da kama wadanda ake zargi a farmaki daban-daban a jihar.
Hukumar ICPC ta nuna rashin sassauci kan keta dokar tsaro ta hanyar korar jami’in tsaron da ya shigar da matar Nasir El-Rufai ta hanyar da ba ta dace ba.
Bashir Ahmad ya ware jihohi zuwa rukuni uku, yana hasashen jihohi 18 za su kasance masu sauki ga APC, 10 za a fafata sosai, yayin da uku za su kasance masu wahala.
Ministan tsaro Christopher Musa ya zargi tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai da raba jihar gida biyu da aikata rusau, yayin da yake yaba wa gwamna Uba Sani.
Jam'iyyar ADC ta kaddamar da kwamitin sasanta mambobi da whimfida zaman lafiya na kasa a birnin Abuja domin warware sabanin da ya bijiro bayan zabukan fitar da gwani
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya bayyana dalilin da ya sa yake ganin Atiku Abubakar ba zai iya lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027 ba.
Fadar shugaban kasa ta yi bayanin dalilin da ya sa Shugaba Bola Tinubu ke adawa da fitar da wasu takardun hukumomin tsaron Amurka ba tare da boye wasu bayanai ba.
Tawagar yaɗa labaran Atiku Abubakar ta musanta zargin cewa ya yi alkawarin soke biyan haya ga ’yan Najeriya idan ya lashe zaɓen shekarar 2027 da ke tafe.
Wani Sufetan ’dan sanda a Sokoto mai suna Adamu Isah ya rasu bayan ya fadi jim kadan bayan kammala atisayen motsa jiki na mako-mako a hedikwatar rundunar.
Masu zafi
Samu kari