Latest
Aliko Dangote ya tabbatar da shirin fitar da harkar takin zamani kasuwar hannayen jari a 2028, yayin da masu hannun jarin matatar ke neman karin damar zuba jari.
Nyesom Wike ya bayyana yadda G-5 ta taimaka wa Peter Obi samun nasara a Edo da Cross River a 2023 tare da hana Atiku amfana da ƙuri'un jami'yyar PDP.
An ji cewa Atiku Abubakar ya yi kaca-kaca da Bola Tinubu bayan ganin bidiyon yaron da ya kubuta daga wajen hakar ma’adanai. zai dauki nauyin karatun Yusuf Aliyu.
Iyaye da mazauna yankuna Mussa da Lassa da ke ƙaramar hukumar Askira/Uba ta Jihar Borno sun yi barazanar yin tattaki zuwa Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja.
Gwamnatin Tarayya ta ce ba ta da shirin ƙara kuɗin wutar lantarki, yayin da take mai da hankali kan inganta samarwa da daidaita bangaren wutar lantarki
Gwamnatin jihar Plateau ta sanya dokar hana fita daga ƙarfe 6:00 na yamma zuwa 6:00 na safe a kananan hukumomin Barkin Ladi, Bokkos da Mangu bayan hare-hare.
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya mika ta’aziyyarsa ga iyalan marigayi Alhaji Sani Lawan Kofar Mata, wanda Allah ya yi wa rasuwa ranar Lahadi.
Darakta Janar na yakin neman zaben Tinubu, Sanata Abdul'aziz Yari, ya ziyarci shugabannin kungiyoyin Izala da Darika domin neman goyon bayan zabuka a 2027.
Ministan Yaɗa Labarai Mohammed Idris ya ce Shugaba Tinubu ya tura Shettima ya wakilce shi a UNGA saboda shugaban ƙasar yana hutu na shekara-shekara.
Masu zafi
Samu kari