Latest
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana matuƙar alhini bisa rasuwar tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Alhaji Ibrahim Idris, wanda ya rasu a kasar Birtaniya.
Ɗaliban kwalejin aikin janta a Taraba sun gudanar da zanga-zanga bayan 'yan daba sun shiga ɗakin kwanansu, suka ci zarafin daliba da yanke mata yatsa.
CNN, MS NOW da Politico sun kai gwamnatin Donald Trump ƙara bayan an hana ’yan jaridarsu shiga Fadar White House tare da soke izinin aikin manema labarai.
Dan takarar shugaban kasa na ADC, Atiku Abubakar, ya jero mutane uku da ya kamata su amsa tambayoyi kan yadda matasa 37 suka mutu a hannun NSCDC a Neja.
Masarautar Dubai ta sanar da zaman makoki na kwanaki 10 bayan rasuwar Sheikh Ahmed bin Rashid Al Maktoum, ƙani ga firaministan UAE a halin yanzu.
Sojojin Operation FANSAN YAMMA sun kama wasu manyan kwamandojin ƙungiyar Kachalla Maha da ake zargi da hannu a sacewa da kashe Manjo Janar Abubakar Rabe.
Gwamnatin Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta ce a shirye take ta yi sulhu da tsohon gwamna kuma jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Kwankwaso.
Kamfanin HBM da ƙara zafafa gasa da kamfanonin Dangote da BUA a kasuwar siminti, yayin da farashin buhun kilo 50 ya kai N12,500 zuwa N15,000 a Najeriya.
Wani malamin Cocin Baptist da mutane tara sun rasa rayukansu tsakanin daren Asabar zuwa safiyar Lahadi bayan wasu ‘yan bindiga sun kai hare-hare a jihar Plateau.
Masu zafi
Samu kari