Latest
Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari Girkau a Sokoto, inda suka kashe mutane biyar, suka jikkata uku tare da sace dabbobi da ba a tantance adadinsu ba.
Ministan Tsaro, Christopher Musa, ya tabbatar da cewa an gurfanar da wadanda aka kama kan zargin shirya hambarar da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu a gaban kotu.
Kakakin Majalisar Kaduna, Yusuf Liman, ya gabatar da dokar kayyade hayan gida domin saukaka wa al’umma kamar yadda Gwamna Uba Sani ke tafiyar da mulki mai tausayi.
Ministan tsaro Christopher Musa ya bayyana cewa Shugaba Tinubu da APC za su sake lashe zaben shugaban kasa da na Kaduna a 2027, tare da kare manufofin gwamnati.
Ministan tsaro Christopher Musa ya fadi yadda dakarun soji ke ceto mutanen da aka sace ba tare da kashe 'yan ta'adda ba ta hanyar katse musu hanyoyin abinci da fetur
Yan sandan Bauchi ta fara bincike kan murabus ɗin CPL Yusuf Aliyu, wanda ya ce bai samu albashinsa ba shekaru biyu yayin da rundunar ta yi magana.
Mai magana da yawun Atiku Abubakar, Kenneth Okonkwo, ya zargi wasu da farfado da tsofaffin zarge-zarge domin hana ɗan takarar ADC shiga zaɓen 2027.
Ministan Tsaro Christopher Musa ya ce Najeriya ta yi galaba kan ta’addanci, yana mai cewa hare-haren ’yan ta’adda sun ragu kuma garkuwa da mutane ya fi yawa yanzu.
’Yan kabilar Igob mazauna Arewa 19 da Abuja sun ce za su tallafa wa Tinubu da APC a 2027, tare da burin samar da ƙuri’u miliyan biyu ga shugaban ƙasa.
Masu zafi
Samu kari