Latest
Oluremi Tinubu da Christopher Musa sun gargadi matasa ka da su bari ’yan siyasa su yi amfani da su wajen tashin hankali a zaɓen shekarar 2027 da ke tafe.
VeryDarkMan ya nemi afuwar sojoji, ’yan sanda, kwastam da shige da fice kan kiran su “unknown gunmen”, yana cewa kalaman nasa sun yi musu rashin adalci.
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun yi kwanton bauna kan ayarin ɗan takarar APC a Borno, Mustapha Gubio, bayan ya dawo daga ziyarar godiya a Damasak
Ministan Tsaro Christopher Musa ya ce faɗin dajin Sambisa na ƙara wahalar da ayyukan ceto, yana mai cewa yankin yana da girman da ya kai Belgium.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na NDC, Rabiu Kwankwaso, ya yi garhadin cewa yan Najeriya sun fusata da wasu daga cikin shugabanninsu musamnan gwamnoni.
Wani jigon jam'iyyar LP, Abayomi Arabambi ya ce Atiku Abubakar ne ɗan takara mafi ƙarfi a 2027, yayin da ya yi watsi da Peter Obi tare da bayyana matsayinsa.
Tsohon minista Isa Ali Pantami ya sami kashi 84% na kuri'u sama da 58,000 a zabukan gwaje-gwaje na yan gizo kan zaben gwamnan jihar Gombe na 2027.
Gwamnatin Najeriya ta musanta cewa ta goyi bayan yunƙurin juyin mulkin da ya gaza a Jamhuriyar Nijar, tana mai cewa zargin ƙarya ne kuma bai da tushe.
Shugaban APC na Yobe Muhammad Gadaka ya ba da haƙuri tare da janye kalaman da ya yi na cewa matan aure su rabu da mazansu idan sun hana su zaɓen APC.
Masu zafi
Samu kari