Latest
Hukumar INEC zata fitar da jerin karshe na ‘yan takarar da za su fafata a zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar tarayya da za a gudanar ranar 16 ga Janairu, 2027.
Abba Yusuf ya ƙarfafa haɗin gwiwar Kano da Kannywood, yana mai cewa masana’antar kere-kere na da muhimmiyar rawa wajen ƙarfafa matasa da tattalin arzikin jihar.
Peter Obi ya ƙalubalanci ’yan Najeriya su binciki tarihinsa da na Kwankwaso, su bayyana duk wani laifi da suka sani gabanin zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Jirgin ruwan dakon man kasar Iran ya fuskanci harin makamai masu linzami hudu daga Amurka kusa da tsibirin Kharg, ba tare da rahoton asarar rayuka ba.
Jam'iyyar SDP ta sanar da hukumar INEC shirin gudanar da sabon zaben fidda gwani a Gombe da Nasarawa domin maye gurbin ’yan takarar da suka janye.
’Yan sandan FCT Abuja sun ceto jarirai biyu da aka yi watsi da su a Kurudu da Gwagwalada, yayin da suka nemi jama’a su taimaka wajen gano iyalansu.
’Yan sandan a jihar Lagos sun kama mutane uku da ake zargi da satar babbar ’yar kasuwa, bayan sun karɓi N21m da wasu kayayyaki a matsayin kuɗin fansa.
Gwamnatin Donald Trump a Amurka na binciken jami’an soja kusan 50 kan zargin fitar da bayanan sirri game da raguwar makamai a yaƙin da suke yi da Iran.
Sanata Shehu Buba ya fuskanci sabbin zarge-zargen tallafa wa ’yan bindiga, yayin da DSS ta ce za ta bayyana sakamakon bincike a lokacin da ya dace.
Masu zafi
Samu kari