Latest
Sanatoci daga jihohin Arewa 19 da Abuja, sun jajanta kan rasuwar Sarkin Gumel, Dakta Ahmed Muhammad Sani, CON, da Sarkin Zurmi, Alhaji Bello Sulaiman.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya kalubalanci Shugaba Bola Tinubu da ya bayyana bayanansa ga jama'a domin a bincika su kamar yadda shi ma ya yi.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa ta jure suka ba tare da ɗaukar mataki ba, yana mai cewa ’yan Najeriya na iya zarginsa su kwanta lafiya.
Dubban mutane sun taru a Gumel domin jana’izar marigayi Sarkin Gumel, Ahmad Muhammad Sani II, wadda ta samu halartar Shettima da manyan jami’an gwamnati
Shugaba Donald Trump ya zargi jam'iyyar Democrats da son Amurka ta sha kashi a yakin kasar musulunci ta Iran yayin da amincewar jama'a da gwamnatinsa ke raguwa.
Kungiyar 'yan gudun hijirar Borno da ke Kano sun roƙi APC ta sake duba shirin halartar Ali Modu Sheriff a taron kamfen na ranar Asabar, 5 ga watan Satumban 2026.
Jam’iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta bayyana sunayen 'yan takararta na gwamna da mataimakansu a jihohi 28 domin shiga zaɓen shekarar 2027 da ke tafe.
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi, ya bayyana rasuwar Sarkin Gumel, Alhaji Dr Ahmed Muhammad Sani II, a matsayin babban rashi ga jihar Jigawa da Najeriya baki daya.
Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa ya kafa AUN a Yola domin saka jari a ilimi da ci gaban Arewa, ba neman riba ba, tare da tallafa wa Almajirai.
Masu zafi
Samu kari