Latest
Jirgin yaki kirar F-4 Phantom ya fadi ranar Asabar a wani sansanin soji da ke wajen birnin Athens na kasar Girka yayin wani babban baje kolin jiragen sama.
Tsofaffin sanatoci Rufai Hanga da Kabiru Gaya da wasu fitattun ’yan siyasa sun koma APC a Kano tare da mutane 136,038, gabanin babban zaɓen 2027.
Farfesa a Jami'ar Obafemi Awolowo (OAU), Tunji Ogunyemi, ya ce jihohi 15 na Arewacin Najeriya za su durkushe cikin watanni uku idan aka dawo da tallafin man fetur.
Tsohon sufeta-janar na yan sanda, Mohammed Abubakar Adamu ya zama ɗan takarar SDP na gwamnan jihar Nasarawa, inda ya yi alkawarin inganta shugabanci.
Gwamnatin jihar Filato ta bayar da umarnin rufe dukkan makarantun firamare da sakandare na gwamnati da na kudi na wani dan lokaci sakamakon barkewar cutar mashako.
ADC ta Zamfara ta bayyana shirinta na kawar da APC daga mulki a 2027, yayin da shugaban jam’iyyar Kabiru Garba ya ce tana da ƙarfin lashe zaɓe a jihar.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya yi jimamin rasuwar Sarkin Gumel da ke jihar Jigawa, Dr. Ahmed Muhammad Sani II, CON.
Daga gwamnoni har ministoci a yau, rahoton nan ya bibiyi tarihi tun zaben 2015, ya tuno da ‘yan siyasar da aka taba ji sun yi irin wadannan maganganu na barazana.
Wata gobara da ta tashi cikin dare ta lalata shaguna, wuraren ajiya da gidaje shida a Kasuwar Kofar Wambai da ke jihar Kano, jami'an kwana kwana sun kai dauki.
Masu zafi
Samu kari