Latest
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci Najeriya ta samu shugabannin da za su fifita amfanin jama’a kan son kai, yayin da Boss Mustapha ke bikin cika shekaru 70.
Hadimin Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, Victor Bobai, ya kare Ministan Tsaro Christopher Musa kan kalamansa game da tsohon gwamna Nasir El-Rufai.
Jamhuriyar Nijar ta zargi Faransa da wasu kasashe makwabta da hannu a yunkurin juyin mulki, yayin da Faransa da Najeriya suka musanta zarge-zargen.
Kachalla Auta, fitaccen shugaban ’yan bindiga a Zurmi, Zamfara, ya mutu yayin arangama da jami’an tsaro, bayan an kashe wasu mayakansa tare da kwato babura.
Iran ta ce ta harba makamai masu linzami kan wani jirgin ɗaukar jiragen yaƙin Amurka da wani jirgin ruwan Navy, tana zargin su da tsangwamar jiragen Iran.
Jam’iyyun adawa na shirin hada kai a 2027 da wa’adin shekaru hudu, amma masana sun ce alkawarin ba zai isa ba tare da gyaran kundin tsarin mulki ba.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya gargadi sarakunan gargajiya da su nisanci siyasa, yana mai cewa dole ne kujerar sarauta ta kasance tsaka-tsaki.
Jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, Jimoh Ibrahim, ya bayyana dalilin da ya sa ya ce ba za a kama Shugaba Tinubu a Amurka yayin taron UNGA ba.
Shugaban matasan PDP na Jihar Gombe, Jamilu Ali Kalshingi, ya yi murabus daga mukaminsa da jam’iyyar, yana mai cewa ya ɗauki sabon alkibla ta siyasa.
Masu zafi
Samu kari